Home

ZamaniWeb.comZamaniWeb.com

An innovative way of creating websites that lets everyone own a fully developed website within 5 minutes, in Hausa language.

Registration Registration Enter Account Enter Account

Welcome To ZamaniWeb!

ZamaniWeb.com is a web application that lets you create and manage your own websites easily, in Hausa language. Now you can own a simple website or blog for personal or business use in a modern way.

ZamaniWeb is the world's first Hausa websites building platform with the innovation that simplified the process of getting a website in Hausa language for all. Our aim is to let you own a fully developed, free website instantly and easily.

The moment you publish your new website on ZamaniWeb.com our system will automatically create a nice web address for you like: www.your-name.zamaniweb.com So that everyone can start visiting your new website right away!

1 / 6
You can now own a complete website
fully developed in Hausa language!
2 / 6
You will get a nice dedicated web address
which people can follow to visit your website!
3 / 6
Your website address will be like:
www.your-name.zamaniweb.com
4 / 6
Get your beautifully designed website
that looks nice on every device!
5 / 6
Promote your business the modern way,
create your website today and start to drive more sells.
6 / 6
Showcase all the contents and files you want
through your ZamaniWeb website to the world!

What Are The Features Included In ZamaniWeb?

Here are some of the things you will get when you create your site on ZamaniWeb.com:

Responsive website that adapts to any screen and looks nice on both desktop computers and mobile devices.

Dedicated nice web address for your website that is easy to share like www.your-name.zamaniweb.com.

A website that is fully customizable so you can change things like theme colours and lots more

A user-friendly administration dashboard to publish and manage the contents and appearance of your site.

Different file formats supported. So you can upload and publish all your images, documents and lots more.

< ha >

Fully Hausa-localised website with the option to create English websites when needed.

Search-engines-friendly website so that your contents will rank well on search results.

₦0.00

Build a website at no cost. If you enjoy our services you can pay for additional premium services.

Yi Amfani da Sabuwar Fasaha!

Now everyone can own a website. No coding skills needed. No need to hire a web developer or web designer. On ZamaniWeb you can create and manage your own website simple and fast using your mobile handset or any other device you have.

Shin kai mawaki ne, ko marubuci ne, ko mai shirya fina-finai? Shin kana da muradin wallafa bayanai a intanet cikin harshen Hausa? Shin kana dauke da wasu bidiyoyi ko sautuka ko hotuna da kake son duniya ta san da su? Wallafa su a duniyar intanet abu ne mai sauki a yanzu ta hanyar ZamaniWeb.
Shin kai mai sana'ar hannu ne? Shin ke 'yar kasuwa ce da ke neman dabarun bunkasa kasuwancin ki ta hanyar amfani da fasahohin zamani a saukake kuma ba tare da kashe kudi ba? ZamaniWeb zai baku daman wallafa bayanai game da kasuwancin ku a duniyar intanet a saukake, kuma a kyauta. Abokan cinikayyar ku za su samu daman aiko maku da shawarwari ko bukatun su a game da kasuwancin ku cikin sauki, wannan na nufin za ku samu damar inganta alakar da ke tsakanin kamfanin ku da abokan cinikayyar ku a zamanance, ta hanyar bude katafaren shafin ku na yanar gizo a ZamaniWeb. Masu kungiyoyi ma ba a bar ku a baya ba, lokaci ya zo da za ku mallaki shafin ku na yanargizo ba tare da wani wahala ba, kuma kyauta ne a ZamaniWeb!

Amfani da ZamaniWeb abu ne mai sauki!

  • Matukar dai mutum na da adireshin Email kuma zai iya shiga cikin Email din don karanta sako, to zai iya mallakan shafin yanar gizo a ZamaniWeb.
  • Maziyarta shafin ka za su samu daman wallafa sharhi ("comment") a karkashin rubuce-rubucen ka ko kasidu na bangaren blog. Za ka iya rufewa da kuma bude daman yin sharhin a ko da yaushe. Sannan za ka iya goge sharhin da ba ka so, duk a sashin sarrafa shafin ka.
  • Za ka samu sanarwa ("notification") a sashin sarrafa shafin ka a duk lokacin da wani maziyarcin shafin ka ya wallafa sharhi a shafin naka.
  • Maziyarta shafin ka za su samu daman tuntubar ka kai tsaye ta hanyar cike fom a shafin ka.
  • A duk lokacin da ka bukaci gudanar da gyare-gyare ko wallafa bayanai a shafin ka, kawai sai ka shiga cikin taskan ka na ZamaniWeb ta hanyar amfani da lakabi da kalman sirrin da ka yi rajista da su, sai ka zabi "Shiga sashin sarrafa shafin".
  • Ana samun daman kirkiran shafukan yanar gizo iri daban-daban har guda biyar a karkashin taskan da aka yi rajista.

Our Mission

Our mission is to provide a sustainable, easy-to-use platform for publishing contents on the internet in Hausa language for Hausa language users all over the world.

Biyo mu a: Facebook twitter Instagram

Kana da bayanan da kake son watsawa a intanet?

Wallafa kasidu da hotunan ku ko sautuka da bidiyoyi a duniyar intanet ya zama abu mai sauki ta hanyar ZamaniWeb. Kirkiri shafin ku yanzu domin isar da sakonnin ku, manufofin ku da bayanan aiyukan ku ga dimbin al'umma da ke ko ina a fadin duniya, a hausance kuma a zamanance!

Kai dan kasuwa ne, ko mai sana'ar hannu?

Komai girma ko kankantar sana'ar ka ko kasuwancin ka ko kamfanin ka, za ka iya mallakan matsakaicin shafin yanar gizon ka a ZamaniWeb, wanda zai ishe ka bunkasa harkokin cinikayyan ka da kuma sadarwa tsakanin ka da abokan cinikayyan ka na nesa da na kusa, a saukake kuma a zamanance!

Hanya mafi sauki da sakon ka zai riski dimbin jama'a!

Kasancewar yawaitar masu amfani da fasahar intanet karuwa ya ke yi a kullum musamman ma ta wayoyin hannu, shafin yanar gizo shi ne hanya mafi sauki da bayanan ku za su riski dimbin jama'a da ke ko ina a fadin duniyar nan. Bude sabon shafin ku yanzu domin fara wallafa bayanan ku a intanet cikin sauki.

396+
Sites created
416+
Registered users
374+
Published blog posts
1043+
Blog post comments

What are you waiting for?

Create Your Site Now! Create Your Site Now!